Friday, December 5
Shadow

Haziƙin Ɗalibin Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina Ya Rasu

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN.

Haziƙin Ɗalibin Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Da Ke Katsina Ya Rasu

Allah Ya Yi Wa Haziƙin Matashin Ɗalibin Jami’ar Umaru Musa Yar’adua Dake Katsina, Dake Nazarin Dubarun Mulki, Surajo Muhammad Masari Rasuwa, Yau Juma’a.

An Yi Jana’izarsa Kamar Yadda Addinin Musulunci Ya Tanada A Tsaunin Tinya Dake Karamar Hukumar Kafur A Jihar Katsina.

Allah Ya Jikansa Da Rahama!

Daga Jamilu Dabawa, Katsina

Karanta Wannan  Iska mai ƙarfi tayi fata-fata da Allon sanarwar mai ɗauke da rubutun KATSINA BABU ƘORAFI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *