Tuesday, May 5
Shadow

Hoto: Ta mutu bayan da ‘yan Bin-di-ga suka yi garkuwa da mahaifinta suka kuma kasheshi duk da an biyasu kudin fansa

Wannan matashiyar ta mutu bayan da ‘yan Bindiga suka yi garkuwa da mahaifinta suka kuma kasheshi duk an biyasu kudin fansarsa.

Itama ta kammala makaranta kenan kuma Allah ya karbi abinsa:

Karanta Wannan  Ƴanbindiga sun kashe mutane 25 a Ƙanƙara jihar Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *