Saturday, July 20
Shadow

Sarki Aminu Ado Bayero har ya hakura ya ajiye lema da sanda ya tafi, Wasu ne auka zigoshi ya dawo>>Inji Sani Musa Danja

Tauraron Fina-finan Hausa kuma mawaki, Sani Musa Danja ya bayyana cewa, Tsohon sarkin  Kano da majalisar jihar  Kano ta sauke, Aminu Ado Bayero ya hakura ya ajiye lema da sanda ya tafi amma wasu suka zigoshi ya dawo.

Sani Musa Danja ya bayyana hakane a wani bidiyo da ya saka a shafinsa na sada zumunta inda ya yi tsokaci akan rikicin siyasar Kano.

Yace abin takaici shine duka sarakan ‘yan uwan junane amma an dauko wani abu da zai saka gaba da kiyayya a tsakaninsu.

Sani Musa Danja yayi kiran kawo abinda zai sa zaman lafiya da ci gaba ya dare a Kano.

Karanta Wannan  Rainin Wayo Ne Ma Hadiza Gabon Ta Ce Kada Mata Su Shigo Harkar Fim, Saboda Masana'antar Fim Ta Yi Mata Komai A Rayuwa, Kuma Daga Kan Irinsu Ne Aka Fara Jawowa Masana'antar Fim Zagi A Gari, Cewar Zaharaddeen Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *