Thursday, February 6
Shadow

Hoton Sojan Najeriya da aka kama ya saci harsasai

Hukumomin soji dana CJTF a jihar Borno sun kama wani soja da laifin satar harsasai.

An kama sojan ne me suna Corporal Francis Bako a tashar motar Kano dake Maiduguri.

An kamashi ne bayan samun bayanan sirri akan satar harsasan da yayi.

Sojan dai na kan hanyar zuwa Kadunane bayan da aka kamashi da harsasan guda 602 kuma yana tsare yanzu haka.

Karanta Wannan  Matashi dan Najeriya yayi gàŕkùwa da kansa inda ya nemi mahaifinsa ya biya kudin fansa har dala $700,000

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *