Masu zanga-zangar a Karkashin gada, Ikeja, Legas sun fito inda suke kukan tsare-tsaren gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da suka jefa mutane cikin wahala.
Suna zanga-zangar ne a yayin da Najeriya ke bukin ranar Dimokradiyya.
Saidai akwai jami’an tsaro sosai a wajan zanga-zangar inda maau zanga-zangar ke wake-waken neman ‘yanci.