Wednesday, December 4
Shadow

Da Duminsa: Kalli Bidiyo yanda shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar ‘yanci

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya yi tuntube ya fadi a wajan taron ranar ‘yanci.

Kalli bidiyon a kasa:

Jami’an tsaro sun yi gaggawar zuwa taimaka masa ya mike.

Karanta Wannan  Dole a samar da inshola ga masu haƙar ma'adanai - Gwamnatin Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *