Friday, December 5
Shadow

Hotuna daga wajan taron gamayyar ‘yan Adawa na jam’iyyar ADC

‘Yan Adawa da suka hada kai cikin jam’iyyar ADC sun yi taro na musamman inda suka tabbatar da yin aiki tare dan kayar da gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu a zaben shekarar 2027 me zuwa.

Atiku Abubakar ya wallafa hotunan taron nasu wanda aka ga Nasir El-Rufai a ciki da kuma Peter Obi da David Mark da sauransu.

Karanta Wannan  JAMB ta saka sabuwar ranar fara jarrabawar wannan shekara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *