Friday, April 10
Shadow

Hotuna: Kalli Gwamnan Jihar Legas na dafa abinci

Gwamnan jihar Legas Babajide kenan a wadannan hotunan inda yake dafa abinci da kansa.

Ya yi hakanne ranar tunawa da Iyaye Maza a Duniya dan ya nuna bajintarsa.

Karanta Wannan  Tinubu ya ce a kamo maharan da suka kashe mutum 50 a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *