Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon: Kamaye ya bayar da labarin shima yanda ya sha da kyar bayan da aka masa sharrin cewa ya sacewa wani Yaro balance dinsa a Unguwar Kurna Asabe dake Kano

Tauraron fina-finan Hausa, kuma me bayar da Umarni, Dan Azumi baba, wanda aka fi sani da Kamaye ya bayar da labarin yanda ya sha da kyar a hannun Fusatattun matasa bayan da aka masa sharrin sacewa wani yaro golaye a Unguwar Kurna dake Kano.

Kamaye yace kawai yana tafiya sai ya dafa kafadar wani yaro sun taso daga makaranta, sai yaron ya ja da baya ya fasa ihu wai ya sacw masa balance dinsa.

Yace nan aka shiga dashi cikin makarantar akai ta dambarwa.

Da kyar aka samu aka fitar dashi.

@hausavlog

Ashe Dan azumi baba watau Kamaye shima yataba shiga Hannun fusatattun mutane.#trend #viral #reels #arewa #fyp

♬ original sound – HAUSA VLOG

Karanta Wannan  Masha Allah: Kalli Bidiyon yanda su Ganduje da Sanata Barau suka musuluntar da wani babban jami'an Gwamnati a Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *