May 26, 2024 by Bashir Ahmed Wadannan sojojin kasar Israela ne da kasar tace an kashesu a wajan yakin da suke da falasdinawa. Karanta Wannan Da Duminsa: Kungiyar kasashen Turai tace a kakabawa Israela takunkumi saboda kisan kiyashin da takewa Falas-dinawa