May 26, 2024 by Bashir Ahmed Wadannan sojojin kasar Israela ne da kasar tace an kashesu a wajan yakin da suke da falasdinawa. Karanta Wannan Rahotanni sun ce, Israela ta kashe Falasdinawa 50 a wani mummunan hari data kai Rafah, Kalli Bidiyon yanda mutane suka kone kurmus