Friday, December 19
Shadow

Hukumar babban birnin tarayya Abuja, ta fara karbar Haraji daga masu amfani da Janareta saboda damun mutane da karansa ke yi

Rahotanni daga babban birnin tarayya, Abuja na cewa, hukumar birnin ta fara karbar haraji daga hannun masu amfani da janareta saboda damun mutane da kararsa ke yi.

Hakan na zuwane mutane ke kukan rashun wutar Lantarki da kuma matsin rayuwa da suka fada cikin.

An ga takardar karbar irin wannan haraji na ta yawo a kafafen sada zumunta inda da yawa ke ta mamaki.

Karanta Wannan  KAIDIN MATA: Budurwarta Ta Cinye Min Kudi Sama Da Naira Milyan 3.5, Kuma Daga Karshe Ta Ce Ba Ta Sona, Cewar Abdullahi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *