Friday, February 7
Shadow

Hukumar Customs ta samarwa da Gwamnati kudin shiga Naira Tiriliyan 6.105 a shekarar 2024

Hukumar Kwastam ta samarwa da gwamnatin tarayya kudin shiga sa suka kai Naira Tiriliyan 6.105 a shekarar 2024.

Shugaban hukumar, Mr Adewale Adeniyi ne ya bayyana haka a yayin da yake gayawa manema labarai yanda hukumar ta gudanar da ayyukanta a shekarar 2024.

Yace kudin shigar da suka samarwa gwamnatin ya zarta kudin da gwamnatin ta bukaci su samar mata na Tiriliyan 5.079

Karanta Wannan  Kungiyar Kwadago zata tafi yajin aikin sai mama ta gani saboda gazawar Gwamnati na aiwatar da mafi karancin Albashin dubu 70

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *