Friday, December 5
Shadow

Hukumar JAMB ta fitar da Jadawalin Jihohin da aka fi yin satar amsa, Duba kaga ko jiharka na ciki

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Hukumar shirya jarabawar Jami’a ta JAMB ta sanar da jihohin Anambra da Imo a matsayin wadanda aka fi yin satar amsa.

A bayanan da hukumar ta fitar ranar Talata ta fitar da cibiyoyin da aka kama ana satar amsa a cikinsu.

Gaba daya an kama Cibiyoyi 19 ne a fadin Najeriya.

A jihar Anambra ne aka fi kama masu yawa inda ake da guda 6, Sai guda 4 da aka kama a jihar Imo, An kama guda daya a Abia, hakanan an kama guda daya a Edo.

A jihar Kano guda 2 aka kama.

sai guda 1 da aka kama a kowane jihohin, Ebonyi, Delta, Kaduna, Rivers da Enugu.

Shugaban hukumar JAMB din, Prof. Ishaq Oloyede ne ya bayyana hakan.

Karanta Wannan  Wata Sabuwa: Kalli Bidiyon wani dan Kannywood na cewa, Ummi Nuhu ba abin taimako bace saboda mahaifiyata ta tsiyne mata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *