Thursday, December 25
Shadow

Hukumar kula da sararin samaniyar Najeriyar Najeriya tace za’a yi ruwa sosai daga ranar Lahadi zuwa Litinin inda ta bayyana jihohin da hakan zau faru

Hukumar kula da sararin samaniyar Najeriyar, The Nigerian Meteorological Agency ta bayyana cewa, za’a yi ruwan sama aosai a jihohi daban-daban na Najeriya daga ranar Lahadi zuwa Litinin.

Tace ruwan zai sauka a jihohin Taraba, Kebbi, Zamfara, Kaduna, da Adamawa ranar Asarar.

Da kuma jihohin Kebbi, Taraba, Zamfara, Borno, Kaduna, Sokoto, Gombe, Bauchi.

Imo, Enugu, Abia, Ebonyi, Anambra, Ondo, Oyo, Ogun, Ekiti, Edo, Lagos, Cross River, Akwa Ibom, Delta, Bayelsa, da Rivers.

Hukumar ta kuma yi hasashen za’a sake yin ruwan ranar Litinin a Arewa da kudu.

Karanta Wannan  Bidiyo: Ban da burin tara kadarori, Nafi jin dadi idan ban mallaki komai ba>>Tsohon Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a wata tsohuwar hira da aka yi dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *