Tuesday, January 21
Shadow

Yayin da aka fara zàngà-zàngà, farashin kayan abinci ya sake tashi

A yayin da aka fara zàngà-zàngà akan yunwa a yau, farashin kayan abinci ya sake tashi a kasuwannin Najeriya.

Hakan ya farune yayin da mutane ke ta rububin ahuga kasuwa dan sayen kayan abinci saboda rashin sanin me zai je ya dawo game da maganar zanga-zangar.

Gwamnatin tarayya dai ta yi iya bakin kokarinta dan ganin ba’a yi zanga-zangar ba amma abun ya ci tura inda tuni an fara zanga-zangar a jihohi da yawa na kasar nan.

Karanta Wannan  Innalillahi Wa'inna Ilaihi Raji'un: Gobara a gidan babban Sakataren (Perm. Sec.) na ma'aikatar Matasa da wasanni ta jahar Sokoto Muhammad Bello Yusuf tayi sanadiyyar rasuwar matarsa da 'ya'ya 3 da mai aiki ɗaya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *