Tuesday, November 18
Shadow

Hukumar zabe me zaman Kanta, INEC zata ci gaba da yiwa ‘yan Najeriya rijistar katin zabe

Hukumar zabe me zaman kanta tace zata ci gaba da rijistar masu zabe a ranar 17 ga watan Yuli a jihar Anambra inda kuma za’a ci gaba da yi a gaba dayan Najeriya a ranar 18 ga watan Augusta.

Shugaban hukumar, Prof. Mahmood Yakubu ne ya bayyana hakan a wajan wani taro da aka yi ranar Alhamis a Abuja.

Ya bayyana cewa, za’a fara rijistar ne a jihar Anambra saboda zaben gwamna da za’a gudanar a jihar.

Karanta Wannan  Kotu ta yi watsi da buƙatar Emefiele kan dawo masa da gidajen da EFCC ta ƙwace

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *