Friday, December 26
Shadow

Idan Albashin Naira Dubu dari biyar kake dauka a wata, yayi kadan, kada ka ce zaka fara soyayya, ko aure>>Inji Wannan matar

Wata mata ‘yar Najeriya tace idan Albashin mutum Naira dubu dari biyarne bai kamata ya fara neman soyayya ko aure ba saboda kudin sun yi kadan.

Wannan ikirarin nata ya jawo cece-kuce.

Karanta Wannan  Za a yi ruwan sama da iska mai ƙarfi a sassan Najeriya>>Inji Hukumar kula da yanayi ta Najeriya NiMET

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *