Monday, September 21
Shadow

An yi tiyatar Farko da Mutum mutumi a Najeriya

A karin Farko, Likita yayi amfani da mutum mutumi wajan gudanar da aiki akan marar lafiya ba tare da Likitan na cikin asibitin ba a Najeriya

Likitan yayi aikin Koda ne yayin da yake zaune a jihar Ogun, shi kuma Marar lafiyar na Asibiti a Abuja.

Wannan ne karin farko da aka yi amfani da irin wannan fasahar a Najeriya.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Rarara Ya Bada Kyautar Naira Miliyan Goma Ga Waɗanda Ambaliyar Ruwa Ta Shafa A Maiduguri

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *