Wednesday, March 18
Shadow

Idan dai da Adalci a Duniya, Kamata yayi yanda aka halastawa maza auren mace fiye da daya, muma mata a halasta mana auren maza je fiye da daya>>Inji Lauya, Muhanuuzi

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wannan lauyan me suna Muhanuuzi ta bayyana cewa tana ganin babu Adalci a halastawa maza auren mata fiye da daya amma kuma su matan ba’a barsu su auri maza fiye da daya ba.

Tace idan ba haka ba to babu Adalci kawai ana son a rika juya matane

saidai da yawa basu yadda da wannan ra’ayi nata ba

Karanta Wannan  Bidiyo Jama'a mu ji tsoron Allah: Yanzu wai namiji sai ya baiwa abokinsa lambar wayar matarsa yace ya nemeta dan a ga ko zata yadda ta ci amanarsa>>Inji Sheikh Salihu Zaria

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *