Friday, December 5
Shadow

Idan kana Soyayya da Budurwar ka baka taba dirka mata ciki ba, Soyayyarku bata kai ba>>Inji Fulbe Gombe

Shahararriyar ‘yar Tiktok, Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Duk wanda ke soyayya da budurwarsa bai taba mata chiki ba, soyayyarsu bata kai ba.

Tace a yanzu yin ciki ba abin kunya bane domin ya zama ruwan dare, kuma Saurayi idan budurwarsa ta ki ya tabata, ya kyale ta ya kama gabansa.

https://www.tiktok.com/@kumoofficial9090/video/7570358834556849426?_t=ZS-91EQQxilT0b&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wani bawan Allah ya mutu yana tsaka da tuka mota

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *