
Pastor Adegboye Gabriel Olabisi na cocin Worksword of God Church ya bayyana cewa ta hanyar karfin da Allah ya bashi, yana da addu’ar da zai yi wadda zata gama da ‘yan Bindiga.
Worksword of God Church dai a baya ya hakaito cewa, Bola Ahmad Tinubu zai zama shugaban Najeriya tun kamin ya zama.
Kuma yakan bayyana abubuwa da yake tunanin zasu faru nan gaba