Sunday, May 25
Shadow

Ina goyon bayan kudirin dokar canja fasalin karba da raba Haraji a Najeriya>>Inji Bishop Kukah

Bishop Kukah Wanda babban malamin Kiristane ya bayyana goyon bayansa da amincewa da kudirin dokar canja yanda ake karba da raba Haraji a Najeriya.

Ya bayyana hakane a hirar da aka yi dashi a gidan talabijin na Channels TV.

Kuka yace sabuwar dokar zata bayar da damar kawo canji kan yanda ake kashe kudi ba kai ba gindi.

Yace kuma dokar zata karfafa gasa tsakanin jihohi ta hanyar samun kudin shiga.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda hukumar NAFDAC ta kama Kwandam(Kwaroron Roba) wanda ya lalace da ake sayarwa da mutane shi

1 Comment

Leave a Reply to salisu Mohammed Musa Cancel reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *