Friday, January 23
Shadow

Ina Mika sakon Jaje ga Anthony Joshua game da Khadarin motar dabya rutsa dashi>>Inji Atiku Abubakar

Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya mika sakon jaje ga dan Damben Najeriya, Anthony Joshua bisa hadarin mota da ya rutsa dashi.

Yace yanawa Anthony Joshua fatan samun sauki da gaggawa.

Sannan kuma ya mika sakon ta’aziyya ga wadanda suka rasu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda wasu dalibai suka kaiwa Qabarin Sheikh Dahiru Usman Bauchi ziyara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *