
Mawakin Najeriya me yawan jawo cece-kuce, Portable ya bayyana cewa yana zuwa kusan duka guraren ibada da ake dasu a Najeriya, watau Masallaci, Coci, da wajan masu Bautar Gumaka.
Yace dalilinsa na yin hakan shine yasan duk Allah daya ake bautawa.
Yace yana rokon Allah kuma Allah na amsa mai du’a’insa.