
Bidiyon wani magidanci ya tayar da hankulan al’umma bayan da aka ganshi yayi tsalle ya fada kan titin jirgin kasa, jirgin ta Nìqàshì ya mutù.
Rahotanni sun ce yayi gwanin kwayoyin halitta na DNA ma ‘ya’yansa mata 2 ne inda ya gano bashine Ubansu ba, matarsa ta ci amarsa.
Bakin cikin hakanne yasashi ya Shyekye kansa.
Lamarin ya farune a Wynberg, Cape Town dake kasar Afrika ta kudu.