Friday, March 13
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Kalli Bidiyon yanda Hafsat Baby ta furta kalmar “Fita daga Musulunci ” wajan cacar bakin da suke ita da Sadiya Haruna

Tauraruwar Tiktok, Hafsat Baby Ta Furta Kalmar Batanci ga Allah wadda malamai suka bayyana cewa tana kafurta duk wanda yayi.

Hafsat ta Furta wannan mummunar kalmane a yayin da take Zhaghin Sadiya Haruna.

Da yawa dai na ta mata raddi da gaya mata cewa ta fita daga Musulunci bata sani ba.

https://www.tiktok.com/@king_malia1/video/7608428314855787796?_r=1&_t=ZS-943IBSOGojZ
Karanta Wannan  A karin Farko, Wakar Hausa ta watsu sosai a Duniya har Turawa suna Rerata

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *