Wednesday, March 18
Shadow

Innalillahi wa’inna ilaihi raji’un: Ta tabbata Tshageran Daji Sunm aikha da Janar Muhammed Uba Lakhira

Rahotanni sun tabbatar da cewa, Mayakan Kungiyar ÌŚWÀP a jihar Borno sun kama tare da Hallaka Janar din sojan Najeriya me suna Brigadier General Muhammed Uba.

Rahotanni a baya sun ce ya tsere daga hannunsu bayan sun yiwa tawagarsa harin kwantan Bauna suka kamashi.

Hukumar soji ta bayar da tabbacin cewa, ya koma sansaninsa a baya.

Saidai Kungiyar dake Ikirarin jìhàdì ta wallafa hotunansa sannan ta sanar da cewa ta halakashi.

Karanta Wannan  Sojojin Najeriya 196 sun ajiye aiki saboda cin hanci da rashin gwarin gwiwar yin yaki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *