Monday, September 28
Shadow

Kakana Kiristane shiyasa bana zagin Kiristoci>>Inji Sandiya Haruna

Tauraruwar Tiktok, Sadiya Haruna ta bayyana cewa, Kakanta Kiristane.

Ta bayyana hakan a inda take cewa masu son zaginta su yi ta yi.

Tace kuma wannan dalili ne yasa bata zagin Kiristoci saidai wadanda basu da Addinin.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata ta bani Labarin cewa saboda mijinta na da kudi, yace ta rika kawo mai kawayenta yana biyan bukatarsa dasu akan gadon aurensu>>Inji Sumshey

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *