Wednesday, March 18
Shadow

Kai Duniya:Tsohon Shahararren wanda yafi kowa gudu a Duniya, Hussain Bolt yace yanzu da kyar yake hawa Bene

Tsohon wanda yafi kowa gudu a Duniya, Hussain Bolt ya bayyana cewa yanzu idan yana hawa bene sai ya rika nishin gajiya.

An ganshi da sandunan taimakawa tafiya inda a yanzu yake da shekaru 39.

Ya bayyana cewa bayan yayi ritaya, ya ji jikinsa ya canja.

https://www.youtube.com/watch?v=Bg-JvZedDTY?si=rZqTZ_Q1Ee50K422
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ku a ganinku dadi Muke ji a matsayin mu na Gwamnoni koh, Toh wahala muke sha>>Inji Gwamnan Katsina Dikko Radda

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *