Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja ya kammala ginin katafaren gidansa.
An ga Abokan aikinsa irin su Ali Nuhu, Yakubu Muhammad, Abba El-Mustapha da sauransu sun je tayashi murna.