Monday, January 5
Shadow

Kalli Bidiyo: A karin farko tun bayan da aka daura aurensu da A’isha Humaira, Rarara yayi magana

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron mawakin siyasa, Dauda Kahutu Rarara ya saki wata sabuwar waka a shafinsa na sada zumunta, karin farko tun bayan daura aurensa da A’isha Humaira.

@kahuturarara

Aisha Amaryar Ahmat 8pm tomorrow in sha Allahu Dauda Kahutu Rarara YouTube

♬ original sound – Dauda Kahutu Rarara

Tun bayan da aka daura aurensu a Maiduguri ba’a sake jin duriyar Rarara ba sai da ya saki wannan waka.

Karanta Wannan  Ku yi hakuri, Akwai Yiyuwar Shugaban kasar mu na da Tabin hankali, Wani Ba'murke ya gayawa 'yan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *