
Sojan Najeriya ya koka bisa yanda aka baiwa ‘yan mata ‘yan kwallon Najeriya kyautar Miliyoyin kudade da gidaje bayan sun lashe kofij gasar kwallon mata ta Afrika.
Sojan yace duka aikin da suka yi bai wuce na watanni 3 ba.
Yace amma abin takaici shine kudaden da aka basu tun daga randa aka dauki soja aiki har ya gama aikinsa ba zai samu irin wadannan kudaden ba.