Tuesday, February 24
Shadow

Kalli Bidiyo: Abincin da nike ajiyewa a gidaja ko gidan Gwamna sai haka>>Inji Gfresh Al-amin

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ya bayyana cewa abincin da yake ajiyewa a gidansa ko gidan Gwamna sai haka.

Ya bayyana hakane a wani Bidiyo da ya wallafa inda aka ganshi yana fadar cewa duk abinda matarsa ke so shi take ci.

https://www.tiktok.com/@gfreshfanpage/video/7529658483554356485?_t=ZM-8yDzGqWKFuC&_r=1
Karanta Wannan  Wani matashi kenan daga cikin garin Bauchi, yayin da ya hau kan karfen wayar salula yace ba zai sauko ba sai Dr. Bala Wunti ya yarda zai yi takara

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *