Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: An kama Dan shekaru 50 bisa zargin baiwa ‘yan Bìndìgà bayanan sirri a jihar Katsina

Wannan wani dan shekaru 50 ne da aka kama bisa zargin baiwa ‘yan Bindiga bayanan sirri a jihar Katsina.

Ya amsa laifinsa.

Allah ya kyauta.

Karanta Wannan  Dan majalisar dokoki na majalisar jihar Nasarawa, Musa Gude ya dauki hankula saboda nada masu taimaka masa guda 106

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *