Tauraruwar Tiktok Murja Kunya ta bayyana bakin cikin da take ciki saboda rashin aure.
Murja ta bayyana hakanne a shafinta na Tiktok bayan da wani ya mata maganar aure.
Murja ta kara da cewa Aljanune suka aureta kuma ana ta rukiyya.