
A cikin irin bidiyon live din Y America dake ci gaba da yaduwa a kafafen sadarwa na Tiktok an ji inda yayi hira da wata Bazawara.
Matar ta bayyana cewa, ita ‘yar jihar Borno ne kuma mijinta ne ya fara saninta a matsayin ‘yan mace.
Amma bayan da ta fita daga gidansa, mazan da suka yi lalata da ita suna da yawa.
Saurari bidiyon anan:
Me zaku ce akan wannan?