Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Bashin da Shugaba Tinubu zai ciwo zasu sace ne shi da mutanensa ba dan Talakawa bane>>Inji Malam

Wannan malamin yayi ikirarin cewa bashin da Gwamnatin shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zata ciwo ba dan talakawa bane.

Malam yace bashin za’a anso shine dan Shugaban da mukarrabansa su sace.

Karanta Wannan  Allah Sarki, Kalli Bidiyon yanda wata Yàrìnyà da aka aika dibar ruwa ta Fhàdà Rìjìyà

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *