Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Bazawara wadda tace ita Haryjace na neman Mijin aure da gaggawa

Wata bazawara wadda aka bayyana da harija na neman Mijin aure da gaggawa.

Bazawarar tace babban abinda ke gabanta shine auren ba kudi ko wani abu ba.

Kalli Bidiyon kasa dan karin bayani:

Karanta Wannan  Tinubu ya gaza, Akwai yunwa sosai a Najeriya>>Inji tsohon Hadimin Tinubun, Hakeem Baba Ahmad

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *