Wannan Budurwar me wanke wake a wajan sayar da abinci ta dauki hankula sosai inda da yawa ke cewa aikin bai dace da ita ba.
Bidiyonta na ta yawo a kafafen sada zumunta inda da yawa ke yabawa ds kyawunta.
Wani dai yace yana son a nemo mai ita.