Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Da mu yi soyayya da a baka kyautar dubu 50? Alpha Charles ta ke tambaya

Tauraruwar Tiktok kuma me sayar da kayan Mata, Alpha Charles Borno ta tambayi wai da ta yi soyayya da kai da a baka kyautar Naira dubu 50 wanne ka zaba?

Karanta Wannan  Gwamnatin Tarayya Ta Fara Shirin Farfaɗo da Masaku a Kaduna don Inganta Tattalin Arziki Da Ayyukan Yi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *