Wednesday, April 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Da yawa sun ce basu gane Hadiza Gabon ba saboda ramar data yi

Wannan wani Bidiyo ne da tauraruwar fina-finan Hausa, Hadiza Gabon ta wallafa a shafinta na Tiktok.

Saidai da yawa sun ce basu gane ta ba da farko sai da suka nutsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shima Gfresh Al-amin ya yi sanadiyyar musuluntar wata Kirista

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *