Wata daliba a jami’ar tarayya ta FUD dake Dutse a jihar Jigawa wadda ta yi cikin shege, ta haihu, a kokarinta na boye dan, ta jefo jaririn da ta haifa daga sama.
Lamarin ya dauki hankula inda akaita mata Allah wadai.
Bidiyon faruwar lamarin ya watsu sosai a shafukan sada zuminta inda aka ga wasu na kokarin daukar jaririn da aka jefoshi daga sama.
Daga karshe dai, An ga cewa, an kama dalibar data aikata wannan danyen aiki.
Lamarin yin cikin shege a makarantu, musamman jami’o’i abin dake faruwane a Najeriya, saidai yanda wannan yazo ya baiwa mutane mamaki