Don Allah Rarara Ka Fadawa Tinubu Mawuyacin Halin Da ‘Yañ Nijeriya Ke Ciki Tunda Yanzu Kai Kadai Yake Jin Maganarsa A Arewa, Inji Sheik Salihu Zaria.
Da yawa na Kallon Rarara na da fada a wajan shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu