Tuesday, May 19
Shadow

Nasan Comedy(Wasan Barkwanci) Hàràmùn ne amma ba zan daija yi ba>>Sale Naci

Dan wasan barkwanci, Sale Naci ya bayyana cewa yasan abinda yake yi Haramun ne amma ba zai taba dainawa ba.

Yace hakane bayan da wani Boka yace zai bashi tallar bokancin da yake ya tayashi tallatawa zai biyashi daga Miliyan 10 zuwa sama.

Saidai Sale Yace ba zai karbi wannan tallar ba.

https://www.tiktok.com/@sulenaci_/video/7584114589726559496?_t=ZS-92GY12TS1s9&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Binciken da nayi akan Addinin Musulunci ne yasa na gano shine Addinin Gaskiya kuma na Musulunta>>Inji Wannan Inyamurar data Karbi Musulunci

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *