
Babban malamin Addinin Islama Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, Rahamar Allah yawa gareta.
Yace idan Allah yaso, sai mutum ya aikata Laifi a rubuta lada ko kuma ya aikata laifi a mantar da mala’ikun ba zasu rubuta zunubinba.
Yace ko kuma idan mutum ya aikata Zunubi sai a aiko babbar gafara da zata shafe Zunubin da ya aikata.
Da yawa sun yi Kabbarar Allahu Akbar.