Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ganin diyar Dangote, Fatima ta bayar da Gudummawar Naira Miliyan 3 a wajan wani biki ya jawo cece-kuce

Diyar Attajirin Najeriya, Aliko Dangote me suna Fatima ta bayar da gudummawar Naira Miliyan 3 a wajan wani biki.

Lamarin ya jawo cece-kuce inda wasu ke ganin a matsayin mahaifinta, ta wuce ta yi kyautar kudin.

Saidai wasu sun yaba mata da cewa, Kudin Halas ne shiyasa sannan kudin Cash ta bayar dasu babu jeka ka dawo.

@the_bridesroom

Dr.khadija & Abdulrashid💍 KAMU💸

♬ original sound – THE_BRIDESROOM
Karanta Wannan  Nan da ranar 1 ga watan Maris, Gwamnatin Tarayya zata hana motocin dakon man fetur me nauyi hawa titunan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *