Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Har yanzu Wahayi bai kare ba, Ko gobe ana Wahayi>>Inji Abdulfathi Sani

Malamin Dariqa, Abdulfathi Sani ya bayyana cewa, har yanzu ana wahayi.

Malamin ya bayyana hakane a Bidiyon martanin da yawa Shaikh Aminu Ibrahim Daurawa.

Malam yace Ko gobe za’a iya yin Wahayi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Matar Sabon Ministan tsaro, Christopher na shan Yabo kan yanda ta durkusa har kasa ta gaishe da shugaba Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *