Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyo: Idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika maganar yanda akawa mahaifinsa Kachiya>>Inji Sheikh Maqari

Malamin Addinin Islama, Sheikh Ibrahim Maqari ya bayyana cewa, idan ba debabben Albarka ba, babu wanda zai rika tattauna yanda aka yiwa mahaifinsa kachiya.

Yace dan haka tattauna maganar ma bata kamata ba, idan daliban Ilimi sun ji hakan su daina shiga.

https://www.tiktok.com/@habibou.adamou..227/video/7560880169209171212?_t=ZS-90XH5ls0HdB&_r=1

Karanta Wannan  Jam'iyyar APC ta lashe zaben cike gurbi na Ghari/Tsanyawa, Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *