
Bature me sharhi akan Al’amuran yau da kullun, George Galloway ya bayyana cewa arzikin da Allah yawa Najeriya ya kamata ace kowane dan kasar Miloniya ne.
Ya bayyana hakane a wani jawabi da yayi.
Inda yace Amma Azzaluman shuwagabanni da aka rika aamu a kasarne suka rika dakushe ‘yan kasar da hanasu ci gaban da ya kamata.